BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Saurari, Mutum hudu sun mutu, 189 na kwance asibiti a Kano, Tsawon lokaci 3,43
Hukumomi sun ce cutar ta kama mutum 189 wadanda wasunsu a yanzu suna kwance a wasu asibitocin Kano
Nijar ta ƙere ƙasashen Afirka 10 a ɓunƙasar tattalin arziki
Nijar ta samu ɓunkasar tattalin arziki inda ta kere wasu ƙasashen Afrika a cewar wani rahoton Bankin Duniya.
Gwamnatin Kaduna ta ce babu ɗalibin firamare da aka sace
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce babu ɗalibi ko ɗaya da aka sace makarantar firamare a kauyen Rema amma an tafi da wasu malaman makarantar.
Mayaƙan Boko Haram 'sun kashe sojojin Najeriya kusan 30 a kwana huɗu'
Kamfanin dillancin labarai na Reuters, wanda ya ambato wadannan majiyoyi suna tabbatar masa da labarin, ya kara da cewa hare-haren sun faru ne tun daga Larabar makon jiya.
Yadda ake satar allunan maƙabartu a Kano
Masu kula da wata maƙabarta dake Gwale a jihar Kano na ci gaba da kokawa kan irin yadda suka ce ana samun karuwar sace allunnan alamomi na kaburbura
Yadda mawakan Najeriya Burna Boy da Wizkid suka samu kyautar Grammys
Faifan wakar Burna Boy ya zama na daya a duniyar mawaka, yayin da wakar Wizkid ta bidiyo ta zama cikin wadanda suka fi kyau a duniya.
Abubuwan da suka kamata ku sani game da amfanin gashi a jikin dan Adam
Baya baya bayar da kariya ga fatar dan adam, gashi a ko wane bangare na duniya yana da amfani wajen kawatawa da fitar da asali da kuma kyaun dan adam
Za a fara shari'a tsakanin Kenya da Somaliya kan rikici a kan iyakar teku
A shekara ta 2014 ne dai Somaliya ta shigar da ƙara game da yankin da take takaddama a kai da kasar Kenya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Tarihin yadda aka fara amfani da takunkumi a duniya
Takunkumin fuska ya zama wani abu na amfanin yau da kullum a tsakanin jama'a, duk da cewa ba abu ne da aka saba dashi ba.Ga tarihin ainihin yadda bil'adama suka fara amfani da takunkumin don kare fuskokinsu daga hatsarin kamuwa da wani mugun abu.
Mutum 120 ne suka kamu da cutar korona a Najeriya ranar Lahadi
Bisa sabbin alkaluman hukumar, a wannan rana, jihar Ondo ce ke kan gaba a jerin jihohin da aka samu ɓullar cutar da mutum 33 da aka tabbatar sun kamu da cutar.
An murƙushe yunƙurin satar ɗaliban sakandare 307 a Kaduna
Gwamnatin Kaduna ta ce ƴan bindiga sun sake kai hari makarantar sakandaren Ikara inda suka yi yunƙurin sace ɗalibai 307
An sace 'mata 50' a Katsina cikin kwana biyu, Buhari ya bai wa 'yan fashi wa'adi
Wannan makon ma mun duba muhimman abubuwan da suka faru a Najeriya, ciki har da kuɗin makamai da Babaguno ya ce ba gansu ba da fafatawa tsakanin sojoji da Boko Haram.
Ƙungiyar ISWAP ta kashe sojojin Najeriya 15
Maharan na ƙungiyar Islamic State West Africa Province (ISWAP) sun far wa motocin dakarun ne a kusa da garin Gudumbali da ke yankin tafkin Chadi ranar Alhamis.
Litinin ce 1 ga watan Sha'aban a Najeriya da Nijar
Matakin ya biyo gaza ganin jinjirin watan Sha'aban da aka a jiya Asabar a faɗin ƙasar, a cewar fadar.
''Raina ya dugunzuma lokacin da na ga 'yata a bidiyon da 'yan fashin daji suka saki''
Mahaifin ɗaya daga cikin ɗaliban Kwalejin Nazarin Gandun Daji ta Tarayya dake Mando ya shaidawa BBC halin da ya shiga, lokacin da ya ga 'yarsa a biyon da masu garkuwar suka saki a shafukan Internet,.
Ana gudanar da zaɓen 'yan majalisar dokoki a Jamhuriyyar Tsakiyar Afrika
Ranar Lahadin nan ne 'yan kasar Jamhuriyar Tsakiyar Afirka ke fita rumfunan zaɓe don kaɗa ƙuri'a a zagaye na biyu na zaɓen 'yan majalasar kasar
'Yan bindigar da suka sace ɗaliban Kaduna sun nemi miliyoyin kuɗin fansa
'Yan bindigar da suka sace ɗaliban kwalejin harkokin noma ta Jihar Kaduna sun fitar da wasu hotunan bidiyo, inda ɗaliban ke roƙon gwamnati ta biya kuɗin fansa domin ceto su.
Bidiyo, Yadda angon mata biyu ya shiga ɗakin amarensa biyu a Abuja, Tsawon lokaci 4,49
Matashin nan da ya auri mata biyu a rana guda a Abuja ya bayyana yadda yake tafiyar da sha'anin gidansa tun da ya yi aure.
Bidiyo, Tagwayen da ke amfani da waya ɗaya kuma suke son auren tagwaye, Tsawon lokaci 5,23
Wasu tagwaye mawaƙa da ake kira Tagwayen Asali sun bayyana wa BBC cewa waya ɗaya suke amfani da ita saboda tsabar shaƙuwa kuma burinsu shi ne su auri Hassna da Husaina kamarsu.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Tukur Almanar
Shirin Ku San Malamanku na wannan mako ya zo muku da Sheikh Dokta Tukur Almanar, fitaccen malamin addinin Musulunci mazaunin Kaduna.
Bidiyo, An kubutar da wasu daga daliban Kaduna da aka sace, Tsawon lokaci 1,30
Gwamnatin Kaduna ta ce jami'an tsaro sun kubutar da 180 daga cikin daliban kwalejin gwamnatin tarayya da aka yi garkuwa da su a Jihar a Kaduna.
Bidiyo, Abubuwan da ya kamata ku sani kan ciwon Ƙoda, Tsawon lokaci 2,12
Dr Aisha Nalado, wata likitar koda a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano da ke jihar Kano ta bayyana cewa "a cikin kashi 100 za a ce kashi 20 na mutane suna ɗauke da cutar ƙoda".
Bidiyo, Labaran karya da ake yadawa kan riga-kafin cutar korona, Tsawon lokaci 3,23
BBC ta yi bincike kan irin labaran karyar da ake yada wa kan riga-kafin cutar korona, ga kuma abin da ta gano muku.
Barcelona na sa ran cin kofin La Liga na bana
Barcelona ta yi nasarar doke Huesca da ci 4-1 a wasan mako na 27 a gasar La Liga da suka fafata ranar Litinin a Nou Camp.
Zidane ya gaji da yawan raunin da Eden Hazard ke yi
Kocin Real Madrid, Zinedine Zidane ya ce ba zai iya cewa komai ba, kan yawan raunin da Eden Hazard ke yi a koda yaushe.
Wadanda za su yi wa Real wasa da Atalanta a Champions League
Real Madrid za ta karbi bakuncin Atalanta a wasa na biyu a Champions League ranar Talata a Alfredo Di Stefano.
Barayi sun shiga gidan Di Maria da Marquinhos
Barayi sun shiga gidan 'yan kwallon Paris St Germain, Angel di Maria da kuma Marquinhos ranar Lahadi a lokacin da kungiyar ke karawa da Nantes.
Ronaldo ne makomar Juventus, Barcelona na dab da daukar Aguero
Daraktan wasannin Juventus ya ce Ronaldo ne makomar kungiyar, Barcelona na dab da daukar Aguero, kocin Man Utd zai iya sayar da 'yan wasa hudu, da karin labarai kan makomar 'yan kwallon kafa.
Man United ta ci West Ham ba tare da canja dan wasa ba
Manchester United ta yi nasarar a kan West Ham United da ci 1-0 a wasan mako 29 a Premier League da suka kara a Old Trafford ranar Lahadi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 16 Maris 2021, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 15 Maris 2021, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 15 Maris 2021, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 15 Maris 2021, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da mawaki Morell Akila, Tsawon lokaci 6,48
A wannan kashi na 39, shirin ya tattauna da wani mawaki Morell Akila, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Bidiyo, Ba na shan kayan maye kamar yadda wasu ke zato - Hamisu Breaker, Tsawon lokaci 12,02
A wannan kashi na 38, shirin ya tattauna da fitaccen mawakin nan na Hausa wati Hamisu Breaker Dorayi, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Bidiyo, Priyanka Chopra ta bayyana yadda rayuwa ta kasance ma ta bayan aure, Tsawon lokaci 2,46
Kullen annobar cutar korona ya rutsa da ƴar fim ɗin a Landan tun watan Nuwamba lokacin da ta je ɗaukar sabon fim ɗinta.
Bidiyo, Rayuwar ‘yan Najeriyar da suka auri Indiyawa, Tsawon lokaci 3,44
Mun yi magana da wasu Indiyawa biyu da suka fara soyayya da wasu ƴan Najeriya, inda muka tambaye su idan da abin da za su iya gaya mana.
Bidiyo, Bayan Gidan Badamasi burina yin karatun zama likita, Tsawon lokaci 6,13
A wannan kashi na 37, shirin ya tattauna da 'yar fim Azeema ta shirin Gidan Badamasi, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Shirye-shirye na Musamman
Saurari, Hikayata 2020: Labarin 'Dangin Babana', Tsawon lokaci 9,36
Labarin 'Dangin Babana' na Hikayata 2020
Lafiya Zinariya: Dalilan da ke sa mace ta haifi ɗa ba rai
Najeriya ita ce kasa ta uku a cikin jerin kasashe shida da aka fi samun mace-macen jariran a duniya.
Saurari, Matsalar ilimi a jihar Sakkwato, Tsawon lokaci 10,49
Jihar Sakkwato da ke arewacin Najeriya na daga cikin wadanda ake kallo a matsayin na sahun baya a bangaren ilimi duk kuwa da muhimmancinsa a kowane fanni na rayuwa.
Saurari, Tarihin Manjo Janar Ibrahim Attahiru da tarihin mawaƙi Namenj, Tsawon lokaci 11,46
Amsoshin Takardunku ya amsa tarihin Manjo Janar Ibrahim Attahiru da tarihin mawaƙi Namenj.
Saurari, Ra'ayi Riga 12//03/2021: Ranar ƙoda ta duniya, Tsawon lokaci 59,51
Ra'ayi Riga 12//03/2021: Ranar ƙoda ta duniya
Saurari, Hikayata 2020: Saurari labarin 'Bayan Wuya', Tsawon lokaci 10,29
A ci gaba da kawo maku labarai goma sha biyu da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, a yau za mu kawo maku labarin ‘Bayan Wuya’ na Hauwa’u Muhammad.
Kimiyya da Fasaha
An ba da tukwicin $1.5m ga masana kimiyyar da suka gano maganin ciwon kan ɓari guda
Masanan huɗu za su raba tukwicin na dala miliyan daya da rabi daga Gidauniyar Lundbeck.
Najeriya ta fara saka na'urorin sa ido a kan iyakokinta
Gwamnatin Nijeriya ta ce ta fara kafa wasu na'urorin sa ido a faɗin iyakokin ƙasar, don bunƙasa tsaro da daƙile fataucin makamai da ƙwaya har ma da mutane.
Wani hamshakin attajiri na neman mutum takwas da za su raka shi duniyar wata
"Na sayi dukkan tikitin jirgin, don haka zai kasance tafiya ce ta kashin kai," in ji attajirin.
Hotuna
Fitattun hotunan Afirka: Masu toshe kan titin ababan hawa da biredi mai launin gwal
Wasu zababbun fitattun hotunan abubuwan da suka faru a wasu sassan nahiyar Afirka
Zaɓaɓɓun hotunan abubuwan da suka faru a Afirka a makon nan
Ga wasu zaɓaɓɓun hotunan wasu abubuwan da suka faru a Afirka daga 26 ga Fabrairu zuwa 4 ga Maris 2021.
Hotunan ban mamaki da mutum-mutumin Amurka ya dauko daga Duniyar Mars
Ga wasu hotunan ban mamaki da mutum-mutumin Amurka na Persverence ya dauko daga Duniyar Mars, wanda ke kokarin gano ko wani abu mai rai ya taba rayuwa a can.
Tarzoma, agwagwa da zanga-zanga na cikin hotunan Afirka na wannan makon
Zababbun hotunan Afirka da 'yan nahiyar ta Afirka na wannan makon:
Labaran TV
Labaran Talabijin
Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda muke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Juma'a da karfe takwas na dare a agogon GMT.
Labarai Cikin Sauti
Saurari, Minti Daya Da BBC Na Rana 15/03/2021, Tsawon lokaci 0,54
Minti Daya Da BBC Na Rana 15/03/2021
Saurari, Yadda riga-kafin korona ya iso Najeriya
Labaran korona a takaice da bayani kan isowar riga-kafin cutar Najeriya.
Yadda ake amfani da harshe a aikin jarida
Ƙila à iya cewa mafi muhimmanci a aikin jarida shi ne harshe. Yin amfani da harshen da ya dace ba tare da kuskure ba yana ba ‘yan jarida damar samar da rahotanni da labarai ba tare da kuskure ba.
Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau
Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau
Aikin jarida na hazaƙa
Aikin jarida aiki ne na ƙwaƙwalowa da gabatar wa jama’a sabon labari koyaushe. Yana buƙatar iya tallatawa a gaban edita. “Lalle ka zama mai ƙwaƙwar sanin komi yadda har ba za ka iya kallon bangon da babu komi kansa ba ba tare da ka yi mamakin me ya sa ba a rubuta komi a kansa ba.”
Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa?
Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa?
Africa TV
Original and high-impact BBC investigations from across Africa
A BBC Africa daily round-up of business news, with insight from African entrepreneurs
Pan African BBC discussion TV programme, exploring the life experiences of women in today’s Africa.
Weekly BBC Africa programme on health, food and lifestyle trends